OneNote
Martani
Sign in
Outlook.com
People
Calendar
OneDrive
Word
Excel
PowerPoint
OneNote
Sway
Skype
Office
Flow
Haɗa OneNote da SIS ɗinka
OneNote yana iya yin aiki kai tsaye da SIS na makarantarka. Wannan yana ba wa malamai damar haɗa Littafin rubutu na Aji ɗinsu cikin sauƙi da kuma ƙirƙira Ayyukan gida da Maki daga OneNote da suke gudana kai tsaye zuwa SIS/Littafin maki.
Don a gan bidiyoyi na gwaji don kowane SIS/Littafin maki, don Allah ziyarci
https://www.onenote.com/edupartners
.
Farawa
Don a fara, kana buƙata ka yi rajista SIS ɗinka da OneNote.
Shiga da asusun Office 365 ɗinka daga makarantarka don ka fara.
Shiga
Yi rajista don wani asusun Office 365 na kyauta >
Ƙara koyo game da SIS na Littafin rubutu na Aji na OneNote da kuma goyon bayan haɗawar littafin maki >