Danƙe wani farin allo, silaid ko daftari da sauri. OneNote zai datsa kuma ya inganta shi domin a samu karanta da ƙarin sauƙi. Za mu gane kuma bugaggen rubutu, domin ka iya neme shi daga baya.
Zana zanen daga allon da wani alƙalamin kwamfuta. Rubuta dukan rubutunka da hannu idan ka gan cewa haka ya yi maka ainihi fiye bugawa.
Kada ka rubutua kowace kalma daga lacca-kawai muhimman kashi-kashi. OneNote yana haɗa rubutunka da sautin, domin ka samu yi tsalle daidai har abin da ake faɗa a lokacin da kake ɗauko kowane rubutu.
An zana OneNote ya yi sauri da kuma ya daidaita don rubutu, jere-jeren abun-yi da tebur. Kada ka damu game da shinfidodi, buga a ko’ina a kan shafin da kake so.
Idan kana da imel ɗinsu, kana iya raba tare da su. Yana da sauƙi kuma da sauri don fara.
Ko kana a cikin ɗaya ko a ƙetaren harabar jami’a, yi aiki tare a cikin ainihin lokaci. Alamomin bita yana gaya maka wa ke yi aiki a kan me da me.
A cikin aji, a cikin ɗakinka, a cikin ɗakin bincike na kwamfuta ko a cikin wani shagon kofi-kana iya yi aiki tare daga ko’ina a kan kowace na’ura. OneNote yana daidaita ta otomatik don ya ajiye maka duka, ko ma idan wani ya tafi wajen layi.
Nazarin yanar gizo yana da muhimmanci wajen yawancin ayyuka. Danƙe kowane shafin yanar gizo a kowace burauza da danna ɗaya. Bayyana shafin a cikin OneNote.
Ajiye silaidodi da takardun lacca tare da rubutunka. Ɗauki rubutu a sama ko a gefensu ta bugawa ko rubutun hannu da wani alkalamin kwamfuta.
Yi rubutu a saman hotuna ko abubuwa da aka ɗab’i. Tsara kamar da liƙaƙƙen rubutu, don a gane dabarunka. Yi bita ta kawai yin rubutu a katagun.
Mai sa abu a fayil ko mai tara abu? OneNote yana ƙaunace duka. Ajiye rubutunka da ayyukanka a tsare ta hanyar ƙirƙiri littafan rubutu da sasha ɗinka. Nema kuma sami kowane rubutu da ka buga, ka yi kilif ko ka rubuta da hannu da sauƙi.