OneNote | Evernote | |
---|---|---|
Yana samuwa a kan Windows, Mac, iOS, Android da yanar-gizo | ||
Daidaita bayanai a ƙetaren na'urorinka | Iyakance zuwa na'urori 2 don Evernote Basic. Yana buƙata Evernote Plus ko Premium don daidaita a ƙetaren na'urorinka. | |
Iso ga na Office zuwa rubuce-rubuce a tafi-da-gidanka | Yana buƙuta Evernote Plus ko Premium | |
Lodawa wata-wata mara iyaka |
MB 60/wata (Kyauta) GB 1/wata (Evernote Plus) |
|
Yi rubutu ko'ina a kan shafin da tamfal na sifa-na ganin dama | ||
Raba ƙunshiya tare da wasu | ||
Datse ƙunshiya daga yanar-gizo | ||
Adana imel cikin rubuce-rubucenka | Yana buƙuta Evernote Plus ko Premium | |
Mai da katuna kasuwanci lamba | Yana buƙata Evernote Premium |