Bayyana ra'ayinka tanadadden littafin rubutu da sashe inda za a adana imel-imel ɗinka.
Ƙunshiyar imel
Aika wani imel zuwa me@onenote.com don a adana shi kai tsaye a cikin OneNote. Kana iya iso ga imel-imel daka adana a cikin OneNote daga kowace cikin na'urorinka.
Tabbatarwar Tafiya
Bi sawun tsare-tsare tafiyarka mai zuwa a cikin OneNote ta turawa gaba imel-imel na tabbatarwar tasowa da hotal ɗinka.
Saurin rubutu zuwa kanka
Rubuta wani tunani ko aiki don anjima kuma adana shi a OneNote.
Rasitoci
Adana rasitocin saya na kan layi don a sauƙaƙa cikawa da samun su.
Muhimman imel-imel
Adana wani imel da mai yiwuwa za ka so ka sake duba daga baya daga wata na'ura.
FAQ
Zan iya aika imel-imel daga wani adireshin imel da ba na Microsoft ba?
Ee, kana iya ƙara kowane adireshin imel da ka mallaka zuwa asusun Microsoft ɗinka da kuma ƙarfafa shi don wannan fuska.
A ina ake adana imel-imel ɗina?
Kana iya canza tanadadden wurin adana ɗinka a kan Shafin saittuna. Kana iya kuma ɗauko wani sashe dabam don a adana wani imel ɗaya-ɗaya ta haɗawa alamar "@" bibiye da sunan sashen a cikin layin batu na imel ɗinka.