Murna! Matatarar Yanar gizo na OneNote yana a shirye a yi amfani da shi.

Gwada Datsawa wannan shafin cikin rubuce-rubucenka

Ba ka tabbata abin da za a datsa ba?
Ga waɗansu shawarwari da za su sa ka fara.

Tafiya

Datsa dukan nazarinka da shirye-shiryen tafiya daga yanar-gizo, kuma ƙara su kai tsaye a OneNote.

Ilhama

Ɗauki hotuna da shawarwari masu ba da tsima daga ko'ina a yanar-gizo, kuma shigo da su zuwa OneNote.

Girke-girke

Ana tarawa girke-girke don wani biki mai zuwa? Datsa hotuna daga shafukan yanar-gizo na girke-girke mafiso naka.

Nazari

Shigo da bayanai daga yanar-gizo kuma adana su zuwa wani littafin rubutu na nazari don anjima.

Labarai

Shigo da ƙunshiya daga shafukan yanar-gizo na labarai mafiso naka don a duba su daga baya ko raba su tare da abokanai.

Yin sayayya

Yi amfani da Matatarar Yanar gizo na OneNote don yi ciniki kuma tabbata ka samu koyaushe ciniki mafi kyau.