Shawarwari suna sifanta a cikin OneNote

Zazzage ka'idar

Zazzage


Ƙirƙira yanda ka so

Shin kana rubuta gagaruman shawarwari a kan adikan gogewa da kuma liƙaƙƙen rubutu? Cikawa na daidai ainihin salonka ne? OneNote yana goyi bayanka ko wace hanya kake sifanta tunaninka. Buga rubutu, yi rubutu ko yi zane da jin tsari na ganin dama na alƙalami zuwa takarda. Nema kuma datsa daga yanar-gizo zuwa shawarwarin hoto.

Wata ƙaramar kwamfuta da take nunawa OneNote a kan Windows 10

Haɗa kai tare da kowa

Ƙungiyarka tana cin shawarar ƙarnin. Iyalinka yana shirya girke-girken wani babban taro. Tsaya a kan daidai shafin da kuma a daidaito duk inda kake.

Hoton wani mutum da yake yin amfani da OneNote a kan wata ƙaramar kwamfuta don aiki

Yi tunani da tawada

Shirya. Saita. Zana. Wani akalamin waya ko ƙarshen yatsa shi ne kayan aiki kaɗai da kake buƙata. Ɗauki bayanan rubutun hannu kuma juya su zuwa bugaggen rubutu daga baya. Haskaka abin dake da muhimmanci kuma bayyana shawarwari da launuka ko siffofi.

Launuka masu haske da aka zana da wani Alƙalamin Surface

Iso ga daga ko'ina

Ɗauki rubutu. Yana da sauƙi fitowa da ƙunshiyarka daga ko'ina, ko ma idan kana a wajen layi. Fara a kan kwamfuta tafi-da-gidanka ɗinka sa'an nan sabunta rubuce-rubuce a kan wayarka. OneNote yana yin aiki a kan kowace na'ura ko kowane dandali.

Hoton OneNote da yake nuna a kan iPad, iPhone da Agogon Apple
Mafi kyau tare da Office

OneNote wani memba na iyalin Office da ka riga ka sani ne. Sifanta rubuce-rubuce da baka da aka jawo daga imel na Outlook, ko alamar deɓewa wani jadawalin Excel. Samun yin ƙari da dukan ka'idodin Office mafiso ɗin a cikin aiki tare.

Hoton wani ginin Office

}

Haɗa a cikin ajin

Kawo ɗalibai tare a cikin wani sarari na haɗin kai ko ba da ɗaiɗaikun goyon baya a cikin littattafan rubutu na keɓe. Babu maƙaloli da aka yi ɗab'i kuma. Kana iya tsara darusa da kuma rarraba ayyukan gida daga wani babban laburaren ƙunshiya.

Gano Littafin rubutu na Aji

Hoton OneNote da ake nuna a kan wani Surface Book